Download Yesu Da Dadi by Mr. Damz prd. Mr. Damz
DOWNLOAD HERE
Mr. Damz, Yesu Da Dadi,
prod. Mr. Damz
Lyrics
Lyrics
Iyyeh o, iyyeh oo o,
Iyyeh o, yea.
Chorus
Ayyah o, ayyah ayyah o,
YESU da dadi,
Ayyah o ooo,
Ayyah ayyah o,
YESU da dadi.
Ayyah o, ayyah ayyah o,
YESU da dadi,
Ayyah o ooo,
Ayyah ayyah o,
YESU da dadi.
Ayyah o ooo, ayyah ayyah o,
YESU da dadi,
Ayyah o ooo,
Ayyah ayyah o,
YESU da dadi.
Ayyah o ooo, ayyah ayyah o,
YESU da dadi,
Ayyah o o o ooo,
Ayyah ayyah o,
YESU da dadi.
Stanza 1
When I think of all the goodness of the LORD (a'ai),
And all the things that HE has done for me, (e'eh),
HE has turn around things for my good, YAHWEH,
HE has turn around things for my good (a'ai).
Wa zai rabani da kaunan YESU, UBA na (ayyah),
Wa zai rabani da kaunan YESU, UBA na (ayyah),
Babu, eeh, babu,
Gaskiya nace babu, eee, babu (a'ai).
Chorus
Ayyah o, ayyah ayyah o,
YESU da dadi,
Ayyah o ooo,
Ayyah ayyah o,
YESU da dadi.
Ayyah o, ayyah ayyah o,
YESU da lagwada,
Ayyah o ooo,
Ayyah ayyah o,
YESU da dadi.
Ayyah o ooo, ayyah ayyah oo,
YESU da dadi kai Mallam kaji,
Ayyah ayyah ooo,
YESU da dadi,
Ayyah o ooo, ayyah ayyah oo,
YESU da dadi yar uwana kiji.
YESU da dadi, sayya mallam.
Stanza 2
Kai kadai ka bani hikima, ayyah,
Kai kadai ka bani nassara, ayyah,
Kai kadai ka share hawaye, YESU,
Kai kadai ka bani lafia, BABA.
Ai nagode, ai nagode, eyyeh oo o,
Ai nagode, ai nagode, ayyah eyyeh.
Chorus
Ayyah o, ayyah ayyah o,
YESU da dadi,
Ayyah o ooo,
Ayyah ayyah o,
YESU da dadi.
Ayyah o, ayyah ayyah o,
YESU da santi,
Ayyah o ooo,
Ayyah ayyah o,
YESU da dadi.
Ayyah o ooo, ayyah ayyah o,
YESU da dadi, baba na kaji,
Ayyah ayyah o,
YESU da dadi.
Ayyah o ooo, ayyah ayyah o,
YESU da dadi, mama na kiji,
Ayyah ayyah o,
YESU da dadi.
Bridge
Kauna kauna kaunar YESUNMU ai babu iyaka,
Kauna kauna kaunar YESUNMU ai babu iyaka,
Mallam kaji, (e'eh),
Mallama zo kiji,
Sai mu ce,
Kauna kauna kaunan YESUNMU ai babu iyaka,
Kauna kauna kaunan YESUNMU ai babu iyaka,
Mallam kaji,
Mallama kiji.
Sai muce,
Kauna kauna kaunan YESUNMU ai babu iyaka,
Kauna kauna kaunan YESUNMU ai babu iyaka,
Mallam kiji,
Mallama kiji.
Chorus
Ayyah o, ayyah ayyah o,
YESU da dadi,
Ayyah o ooo,
Ayyah ayyah o,
YESU da dadi.
Ayyah o, ayyah ayyah o,
YESU da lagwada,
Ayyah o ooo,
Ayyah ayyah o,
YESU da dadi.
Ayyah o, ayyah ayyah o,
YESU da santi,
Ayyah o ooo,
Ayyah ayyah o,
YESU da dadi.
Ayyah o ooo, ayyah ayyah o,
YESU da dadi,
Ayyah o ooo,
Ayyah ayyah o,
YESU da dadi.
Ayyah o ooo, ayyah ayyah o,
YESU da dadi,
Ayyah o ooo,
Ayyah ayyah o,
YESU da dadi.
Ayyah o ooo, ayyah ayyah o,
YESU da dadi,
Ayyah o o o ooo,
Ayyah ayyah o,
YESU da dadi.
Blog with us
@visionpoint music blog
Fb: Vision point Music
wassap: 08144307012
Comments
Post a Comment